Alale 2
Moi moi
Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*ALALE recipe two*
Kisamu wake ki gyara ki jika acikin ruwa for like 15-20 minutes sannan saiki surfa ki dauko bowl biyu ki zuba waken a dayan kisa ruwa sai ki dauko lariya ki siyaye ruwan ki tare dusan kiyi haka harsai dusan duka ya fita idan ruwanki yayi baki zaki iya cenza wa. Bayan kin gama ki samu danyar tattashe ki zuba, kisa attarugu da albasa akai miki nika. Bayan an kawo anika kisa Mai ko manja duk wadda kikeso (Nina hada duka biyu) - 2
Sai nasa Maggie cray fish, Maggie star da knorr, sai gishiri da onga classic nadan kara ruwa na dama saina daura a Leda. Bayan an kawo wake na anika nake daura ruwa ya tafasa kamin nagama dauri saina zuba aciki in ya nuna saiki sauke.
*SPRING ONION SAUCE*
ki daura pan akan wuta ki yanka albasa slice ki zuba, kisa tomato, attarugu, ki yanka lawashi ki zuba, kisa Maggie, gishiri, habba (black seed) in kina dashi ji juya na wani lokaci saiki sauke. Aci lafia.*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilm
Similar Recipes
More Recipes
-

ShaiLeeds
-

cudi
-

Sarvat Hanif
-

Sticky Miso Salmon with Sesame Greens & Edamame Rice
Mark Baldwin
-

Krishna Dholakia
-

Curried Turkey Pie with Squash Mash
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Sanuber Ashrafi
-

Autumn Spiced Soft Cinnamon Rolls
Crumbs & Chaos
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Cindy Juliet
-

Saori Fujimoto -

Aki Hinata
-

Whizzle
-

momo99
-

Seema Gandhi
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Anjali padhy
-

momo99
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Chef KLP
-

shefali Bhattacharya -

Namrah Qureshi
-

Kritika Tarun Arora






Comments