Steps
- 1
Ki jika shinkafan tuwon ki overnight, idan kin tashi da safe sai ki hada da cooked rice dinki da yeast ki nika.
- 2
Idan ya niko sai ki juye a wuri mai girma ki ajiye a rana or any warm place for like 1-2 hours
- 3
Idan ya tashi sai ki motsa ki yanka albasa kanana a ciki ki kara ruwa dan kadan kisa baking powder a ciki ki motsa
- 4
Sai ki daura tandan suyan waina a kan wuta ki zuba mai idan yayi zafi sai ki zuba kullun masa a ciki ki barshi for like 2-3minutes (on medium heat) sai ki juya dayan side din shima ya soyu sai a cire
- 5
Za a iya ci da miya,pepper soup,Zuma or even sugar
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

CoolJewel
-

Instant Pot Hamburger and Rice
ldscorpio1
-

Pawon Indo Bule
-

Priyadarshini Das
-

Cynthia Khamadi
-

Sujata roy
-

Lovely Bishoyee
-

Ummitee's noodles with baked minced meat
Fatima Ummi Tunau
-

svvlyyn
-

thelma
-

Neelam Gupta
-

Jyoti Jain
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5819787














Comments