Akara (kosai)

Ina son kosai matuka ,musamman yasamu yaji mai dadi
Akara (kosai)
Ina son kosai matuka ,musamman yasamu yaji mai dadi
Steps
- 1
Da farko ki surfa wakenki ki wanke y fita tas
- 2
Saiki sa tattasai akai ki cire yayan tattasan
- 3
Ki dora kwano akai kikai markade ko ki markada da kanki ki zuba ruwa kadan kiyi blend
- 4
Ki jajjaga attaruhu,albasa ki zuba akan markade,kisa maggi,gishiri ki bugashi
- 5
Saiki dauko mai ki zuba a pan ki yanka albasa inyay zafi ki ringa diban kulinki da cokali kina soyawa aruwan mai maizafi inyay ja saiki juya inya soyu saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Rajma Chawal – Punjabi Special Comfort Food – One-Pot Meal
Manisha Sampat
-

Pragati Hakim
-

Bhavnaben Adhiya
-

ifuchi
-

Homemade Gnocchi with Pizza/Pasta Sauce
Bianca Mwale
-

Grilled Eggplant and Chickpea Salad
Bianca Mwale
-

Amazing Foodies
-

Curry Leaf Chutney with White Rice😋
Anoli Vinchhi
-

Rachel Leigh
-

Raven
-

Boca de Fogo
-

shimi
-

qtmonki01
-

Sharon Ngaleria
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

Fathiya Shaheed
-

Spiced pepper sauce#localfoodcontest_kakamega
Julian Michelle
-

Lucyta Fumo
-

Lucyta Fumo
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Bishakha Kumari Saxena
-

SoyaChaap Curry with Sweetcorn Soup
Harminder Kaur Sethi










Comments