Miyar kuka

Ko wa da yarda yakeyin irin tasa
Nidai ga irin tawa
Miyar kuka
Ko wa da yarda yakeyin irin tasa
Nidai ga irin tawa
Steps
- 1
Da farko zaki samu wakenki,ki fara dakawa amma karki bari y daku sosai,Saiki kwashe ki daka daddawa ta daku sosai
- 2
Ki daka citta masoro kadan
- 3
Dama inada soyayyen kifina
- 4
Naman nawa shima asoye yake amma suyar bata soyu sosaiba
- 5
Saiki jajjaga attaruhu,albasa ki kwashe
- 6
Ki zuba mai acikin tunkuya ki yanka albasa,Ki soya
- 7
Ki zuba jajjagenki,Ki kawo wake,daddawa saiki zuba citta da madoronki ki zuba saiki bari su soyu
- 8
In sun soyu saiki dauko ruwa ki zuba kisa maggi,gishir,ki rufe ki barta taita dawuwa
- 9
Saiki dauko kifinki ko nama ki zuba Ki rufe ki barta ta kara dawuwa
- 10
Saiki dauko ki ringa zubawa acikin ruwan miyarki kina kadawa inkin gama saiki rufe zuwa 3mint saiki sauke
- 11
To ga yarda nakeyin miyar kuka ta
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Keshma Raichura
-

Five Spice Boneless Fried Chicken (gluten free)
Pawon Indo Bule
-

Brad's chicken florentine crepes
wingmaster835
-

straub536
-

Intan S.
-

Low Calorie Pork Chop peppers & potatoes
Tom Hunsberger
-

Passion bundt cake #localfoodcontest_mombasa
Mnawe Jane
-

kwinetdee -

Waweru Karungari
-

Rumana Rashid Azmi
-

Mohini Gupta
-

Abjm Ohagi Chiaka
-

Elizabeth
-

Reezwanah Seedat











Comments