Steps
- 1
Ki wanke cous cous kamar yadda kike wanke shinkafa. Sae ki sakashi a colander ya dan tsane, ki saka Dan mai ki jujjuya.
- 2
Ki saka curry d maggi d garlic powder ki juya Kisa a steamer kiyi steaming dinshi.
- 3
Idan yayi sae ki kashe wutar ki yanka green pepper ki zuba ki rufe for 5 minutes zakiji kamshin da zaeyi.
- 4
Zaki iya yanka albasa ki saka ki saka aciki in zaki fara steaming.
- 5
Zaki yanka attaruhu da albasa kiss oil kadan a pan ki soyasu Ki saka seasoning da spices of ur Choice.
- 6
Ki zuba ruwa kamar yadda zaki dafa waken in ya tafasa ki wanke wakenki ki zuba har ya dahu.
- 7
Ki yanka alayyahu ki wankeshi ki tsaneshi. In waken yakusa yi sae ki zuba alayyahun su karasa yi tare.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Amazing Slow-Cooker Loaded Potato Soup
Boca de Fogo
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Thai Curry Carrot Coconut Soup
@chefcraig
-

2 in1- Paneer Burfi.(instant kalakand)
Mamta L. Lalwani
-

Salwise's Kitchen
-

Pratima Mohanty
-

Salma's_delicacies.
-

Christabel Bityenyi
-

Yellow Peas Samosas #Local Ingredients Contest#
Wendy Wandia
-

Shama Afreen
-

Emryson's Kitchen
-

Mince Meat Sandwich # Local Ingredients Contest
Wendy Wandia










Comments