Kunu recipes contest kunun shinkafa da alkama

Its very simple and also so healthy try it and thanks me later
Kunu recipes contest kunun shinkafa da alkama
Its very simple and also so healthy try it and thanks me later
Steps
- 1
Ki gyara alkaman ki tas ki wanke ta ki ajiye aa gefee
- 2
Ki jika gyada da ruwan zafi ki bare bayan tas ki markada a blender. Amfanin barewan yana sha kunu yayi haske sosai
- 3
Sai ki samu abun tata me kyau ki tace ki dora a wuta
- 4
Sai ki dauko wannan alkaman ki zuba acikin ruwan.gyadan da yake kan wuta
- 5
Ki jefa kimba da cittan ki ki barsu Amfanin sasu saboda kamshi kina shan kunun kinajin wani gardi da kamshi
- 6
Idan kika ga alkamar nana tafara fashewa acikin ruwan gyadan alamar alkamar ta nuna kenan
- 7
Dama kin zuba kullun shinkafan tuwon ki a bowl me fadi kin dama shi da ruwan lemon tsami ko ruwan tsamiya. Amma nafi amfani da lemon tsami saboda taste din kamshin
- 8
Sai ki juye wannan ruwan.gyada me alkama da citta da kimba akan kullun kunun ki kina gaurayawa har ki.gama juyewa
- 9
Idan kaurin yayi maki shikenan idan be miki ba kuma sai ki kara ruwan zafi kadan
- 10
Sai kisa sugar ko xuma yadda kike so wannan kunun ba a bada me kiwa
- 11
Sai an gwada akan san na kwarai
- 12
Try it and thanks me later.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Bhavana Khemani Lalchandani -

Heap of Spice
-

Ruchita Saxena
-

Salwise's Kitchen
-

@pearlcooks (Chidinmapearl)
-

Mamina Sahoo -

Kunu recipes contest Kunun koko da kosai
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

arti khare
-

Maimunah




Comments