Kunun shinkafa #contest

Kunun shinkafa is one of the mostly consumed kunu in almost all part of Africa. I will share my recipe with u
Kunun shinkafa #contest
Kunun shinkafa is one of the mostly consumed kunu in almost all part of Africa. I will share my recipe with u
Steps
- 1
Zaki samu bowl kisa gyada kisa ruwa dai dai misali ki dama, saiki dauko wani bowl ki siyaye ruwan gyadar da lariyar yin kamu (Mara rami), ki sake tacewa incase tsaki ya wuce (in lariyar ki akwai huji) sai ki zuba a tukunya ki daura akan wuta kisa kimba da dry ginger (kwaya biyu biyu yayi in ba dayawa sosai zakiyi ba).
- 2
Sai sugar, ki rufe kibari ya tafasa bayan ya tafasa sai ki wanke shinkafa ki zuba kina juyawa duk yayin da yatashi
- 3
Kibari shinkafar ki tayi nunar daki kikeso
- 4
Saiki sauke, ki jika tsamiya ki zuba akai ki juya. Shikenan
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Golden Crunch Poha Potato Bites
Sangita Vyas
-

Crispy Soft Tasty Poha Veg Cutlet
Ramaben Joshi
-

Kulsoom Bukhari
-

ZMA
-

Amrita Chakroborty
-

Jois1defoodie
-

Spicy Korean Peanut Dipping Sauce
farang31
-

Bush Cooks
-

Jigisha Modi
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

#Kunucontest#Kunun kwakwa da shinkafa
Mrs Maimuna Liman
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

Rekha Unni
-

jyotibahirat
-

Nidhi Tyagi(Dipti)
-

Hemali Bosmia
-

Ritu Singh
-

Angela Mertoyono
-

Salwise's Kitchen









Comments