Nakiya(rice snack)

Nakiya is of the king snacks,mostly eat by Kings,it's very delicious softness snack,easy to swallow..U can eat nakiya with kunu,koko or u can dilute it with warm water and take it like akamu.I really love nakiya
Nakiya(rice snack)
Nakiya is of the king snacks,mostly eat by Kings,it's very delicious softness snack,easy to swallow..U can eat nakiya with kunu,koko or u can dilute it with warm water and take it like akamu.I really love nakiya
Steps
- 1
Za'a jika farar shinkafa ta kwana,da safe a waken a zuba tattasa,kanunfari da citta,amma acire "ya"Yan tattasan..
- 2
Sai adaka a turmi har ya zama gari,bashi da wuyar dakawa,saboda yayi taushi..Sai ayi ta dakawa ana tankadewa har a samu gari a fidda zaki.
- 3
Sai a sanya kasko ko tukunya a wuta a soya garin sama-sama..daya fara kamshi a sauke a barshi yadan sha iska
- 4
Sai a dafa sugar har yayi danko...zaa zuba ruwa Kofi guda karami da sugar gwangwani 3 adafa...bayan ya dafu ya huce sai arika diba ahankali ana zubawa cikin garin ana tukawa har su hade.
- 5
Sai dunkula ko a yayyanka yadda ake so..Shikenan nakiya ta hadu
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Muniswari.G
-

Hannah 🌻
-

SPCooks1
-

culinarycubit
-

Francesco
-

Fateme Persian Kitchen
-

Fateme Persian Kitchen
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Nidhi Tyagi(Dipti)
-

Hemali Bosmia
-

Ritu Singh
-

Angela Mertoyono
-

Vina Upasani
-

fay Chege
-

Ritu Singh
-

chef dimarley
-

Porridge sweet potatoes with smoke fish
Ogechi Ochi











Comments (2)