Pepper chicken

Pepper chicken,yana da dadin dandano da kyau a fuska,zaki ci iya da bread ko da farar shinkafa ko farar taliya.
Pepper chicken
Pepper chicken,yana da dadin dandano da kyau a fuska,zaki ci iya da bread ko da farar shinkafa ko farar taliya.
Steps
- 1
Da farko zaki samu kazarki,bayan an yankata,an fizge gashin dake jikinta tas/ko ki sanyata cikin ruwan zafi,gashin yafi fita da sauri.
- 2
Daga nan,sai ki yayyanka,ki cire duk wani abinda baa so na cikinta,sai ki wanke da lemon tsami da ruwa(saboda kauda karni)
- 3
Saki dorata a wuta,ki sanya ruwa kadan,ki murmusa maggi cube guda5 ki zuba,ki daka dan citta da dan kanunfari gami da albasa mai yawa ki zuba..Sai ki rufe ki bari naman ya tafasa.
- 4
Bayan naman ya tafasa,sai ki sauke ki aje agefe guda.Ki dora mangyada a wuta,yayi zafi,sai ki soya naman,idan ya dan soyu sai ki kwashe ki kuma ajiyewa agefe.
Daga nan sai ki jajjaga kayan miyarki hadi da albasa...
zaki dora mangyada a wuta ki soya kayan miyar sama-sama
- 5
Idan yadan soyu,sai murmusa,Doli(tomato doli big size,1cube)hadi da curry n thyme.
sai jujjuya,sannan ki zuba,tafasasshiyar kazar nan da kika ajiye agefe.
ki juya su hade sosai,ki rufe.
Yana yin minti 20,ki sauke.
- 6
Yanzu pepper chicken an kammala,aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Bianca Mwale
-

Light Fluffy Chocolate Sponge Cake
Bianca Mwale
-

Fauziyya Only Delish Brands
-

Plantain pudding with fish sauce
Irenimofe💕✨
-

Archana Agrawal
-

Ayam penyet (Indonesian Fried Chicken)
Francesco
-

Chef Mommy Nessa
-

Nessa's Prize Winning Chunky 3 Bean Chili
Chef Mommy Nessa
-

Pawon Indo Bule
-

Simple White Chocolate Smores Cluster Cookies
Chef Mommy Nessa
-

tasneem2777
-

Katayef with cream cheese or shrikhand
Sabrina Yasmin
-

Sushree Satapathy
-

Hiroko Liston
-

winnie
-

bikram mehera -

Hiroko Liston
-

Come back Goutam -

Khushbu Goyal
-

Shiksha Swami












Comments