Turmeric & Ginger drink(fat bunner)

Fat bunner(yana taimakawa wajen rage tumbi da kiba)
Turmeric & Ginger drink(fat bunner)
Fat bunner(yana taimakawa wajen rage tumbi da kiba)
Steps
- 1
Kitanaji tumeric wato kurkur sai ginger wato citta Amman danyu sai lemun tsami but idan bakida danyu ma xaki iyayi da busassu Amman su dafawa xakiyi idan busashshene
- 2
Ki wankesu saiki yayyanka ki markadesu saiki matsa lemun tsami Amman nayanda kikeso inma bakisan lemun tsamin to basai kinsaba
- 3
Saiki tace kixuba sugar kadan ko xuma Amman optional ne shikenan saikisanya amaxubinki
- 4
Ana shansa da daddare kafin akwanta saikuma da safe kafin kici komi saiki sha
- 5
Note that kina sha kina motsa jikinki yanda xakiga sakamako maikyau.best of luck
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

mary jane
-

Nutritional Meal-Panch Dal Khichdi
Anoli Vinchhi
-

Falgooni Mangrola
-

Chef Mommy Nessa
-

Nessa's Prize Winning Chunky 3 Bean Chili
Chef Mommy Nessa
-

Pawon Indo Bule
-

Simple White Chocolate Smores Cluster Cookies
Chef Mommy Nessa
-

Ify Onyeka
-

Mulunga Alukwe
-

Kim Govender
-

Nyambura Mukururi
-

Fruits Halwa(Apple grape jalwa)
Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Semi naked cake with strawberries #author marathon
Nyambura Mukururi
-

santoshbangar
-

Soni Cooking Classes















Comments