Danwaken fulawa da alabo

Danwake shima abincin gargajiya ne,mai laushi da taushi,ga dadi da kosarwa.
Danwaken fulawa da alabo
Danwake shima abincin gargajiya ne,mai laushi da taushi,ga dadi da kosarwa.
Steps
- 1
Dafarko zaki tankade fulawarki da garin alabon,sai ki hadesu waje guda,ki zuba kukar ki jujjuya.
- 2
Daga nan sai dauko ruwan kanwar nan,ki rika zubawa ahankali kina jujjuya har yayi daidai.
- 3
Kwabin zai kasance,yafi na cincin laushi kada kuma yakai na fanke ruwa ruwa
- 4
Dama kin dora ruwanki a wuta,ya tafasa,sai dauko kullun dan waken da kika kwaba,ki rika sakawa,har ki gama,sannan ki barshi ya nuna.
- 5
Idan ya nuna,zaki samu ruwan Sanyi a wata roba daban,Idan kika tsamo dan wanken sai ki zuba cikin ruwan sanyin har ki gama.
- 6
Idan gama,sai ki tsame a matsani(colander) ya tsane,daga nan ki zuzzuba a mazubi.
- 7
Sannan,ki yayyanka,kayan lambunki ki wankesu ki sanya a saman danwakenki kici,kayan lambun,su cucumber, lettuce, tomato,onion, da kuma dafaffiyar kwanki.Sai yaji da mangyada.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chai Choreki (Traditional Persian Saffron Tea Cookies from Zanjan)
Fateme Persian Kitchen
-

Banana Rava Kesari Halwa - Divine Bhog Prasad
Manisha Sampat
-

Jollof Rice with Beef Tomato Sauce
Nana Aliyu
-

Mama Ngai
-

Bianca Mwale
-

Bianca Mwale
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ifeoma John
-

Supriya Devkar
-

tasneem2777
-

Christina
-

DashaS
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

German Bread Dumplings (Semmelknödel)
Kristina K
-

Abdull
-

mbali
-

Leehul Sanjana
-

Chicken With Ginger Rice And Sweet Peas
🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha
-

Rice with peas n grated carrot#authors marathon
Catherine Njoki
-

Salwise's Kitchen
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha
-

Instant bread uttapam with sambhar
Avni Arora





Comments