Dambun tsakin masara

Dambu abincin gargajiya ne,mai Sanya nishadi da marmari.
Dambun tsakin masara
Dambu abincin gargajiya ne,mai Sanya nishadi da marmari.
Steps
- 1
Zaki samu tsakin masararki,ki wanke tas! ki cire tsakin.Sai ki ajiye agefe.
- 2
Daga nan sai ki gyara kayan miyarki,ki bude ciki ki wanke tas! ki jajjaga.Sai ki yanka ganyenki,alayyafo ko rama/zogale.Ki wanke da gishiri da ruwan dumi.
- 3
Sai ki cakuda ganyen da tsakin,da kayan miyar,a barbada gishiri kadan.
- 4
Idan kin tabbatar komai ya hadu,sai ki zuba a buhu Wanda aka bude,ko a madafin dabun.Zaki sanya ruwa tukunya..Ki sanya wani abu mai raga-raga yadda tururin ruwan zafin zai rika taban buhun,sai ki dora a saman tukunyar,sannan ki dora buhun bayan ki kulle buhun,sai kuma rufe ya silala.
- 5
Idan kuma mordarn way zaki bi,akwai steamer zaki iya amfani dashi..Yana dafuwa zaki ji ya fara kamshi..Sai ki sauke,idan yadan huce,ki kuma yayyanka albasa,ki soya mangyada ki Sanya maggi kalar Wanda kike so,ki jujjuya.
- 6
Shikenan ga dambu,ya hadu.Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Deepa Rupani
-

Hema Wane
-

Meme
-

Hawaiian Chicken Breasts Adobo
Christian Allarde
-

Pawon Indo Bule
-

Msdoc73 -

wingmaster835
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

Ekta Chopra -

Arachana Suraj Khandelwal
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

Mukti Sahay
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

Nausheen Ahmed
-

Mukti Sahay










Comments