Steps
- 1
Ki jika wakenki for lyk 15-20mins, sai ki surfa ki fidda dusar waken. Ki wanke shi tas.
- 2
Ki gyara garlic, onions dasu tattasai ki wanke ki yanka madaidaita sai ki hda da wanke, ki blending ko ki Kai a markada miki.
- 3
Sai ki daura ruwa a wuta in an kawo markaden sai ki zuba warm water ki saisaita markaden,sai ki zuba su manja da man gyada,abun dandano da gishiri kadan ki juya su hde a kullin sai ki kulla a leda ki zuba a ruwan kan wuta ki bashi kamar 20-30mins.
- 4
Note: warm water Yana sawa Tai laushi da kyau sannan in Zaki zuba a wuta ki girgiza sbd Kar ya rabe. Za'a iya ci da sauce ko Mai da yaji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

Noodles with groundnut and kukunba
stellagodstime Abj. Mom
-

Debika Das
-

Spaghetti with stew, boiled eggs n irish
Ummu Jawad
-

Tumpa dutta
-

Shrikripa
-

Chirag Mehta -

Scrambled eggs with tomato and cucumber salad
Pilly Vitalis
-

Sunita Mehta -

Suman Baid











Comments