Veg rice

Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657

Nice and simple

Veg rice

Nice and simple

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dafa shinkafarki amma half done sai ki tace ta, ki barta tasha iska Zaki jajjaga attaruhun ki da tafarnuwa sannan ki yanka albasa da karas da peas da Koren tattasai kanana Zaki daura tukunyarki akan wuta sai ki dan zuma mai ba mai yawa ba ki zuba veg dinki kiyita juyawa amma ki

  2. 2

    Rage wutar Bayan kamar mintuna 5 sai kizuba maggi da dan salt Sai ki zuba shinkafarki aciki sai ki juyata sosai Sai ki zuba ruwa kofi daya in shinkafar ki batada yawa sai kisa daidai da shinkafar ki ki rufe ta da mufi ta inda babu iska iska zata shiga kikuma rage wutar girkin..turara su karas din duk zasuyi laushi in ta turara

  3. 3

    Mashaa Allah tayi na sauke zaki iyaci da kowacce miya kikeso....urs Nana diso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes