Nar veg rice

Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657

The simplest rice recipe

Nar veg rice

The simplest rice recipe

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Boiled rice
  2. Fried egg
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Attaruhu
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Perboiled ur rice sai ki tace tasha iska sai ki jajjaga tafarnuwa koren da albasa ki yanka karas kanana..kisaka Mai a pot sai ki zuba su attaruhun ki jujjuya add some spices sai kijuya shinkafar ki ki jujjuya sosai add some water and close it for good 5 minute...

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa tafarnuwa kiyi kamar zaki soya sai ki dagargaza ki juye cikin shinkafar sai ki zuba maggi da spices din da kikeso kijujjuya add small amount of water sai kirufe intayi ki sauke..

  3. 3

    Zaki iyaci da miyar dankali or fish ko nama... urs Nana diso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes