Dafaffen doya da miyan kwai

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Dafaffen doya da miyan kwai
Steps
- 1
Kiyanka doyanki ki fere ki wanke sosai saiki yanka in a cube, saiki dafa ta dahu saiki sauke ki juye a kwando Idan ya tsane saiki juye a kula.
- 2
Zaki yanka Kayan miyarki kanana saiki sa mai a tukunya tare da albasa da tafarnuwa da ginger, Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika yanka, da spices dinki, Idan ya fara soyuwa sai ki kada kwai sai ki juye Kwan a miyarki saiki rage wuta, kibashi kamar 2-3 minutes sai ki juya zakiga ya yi kyau Idan ya dahu saiki sauke, Kici da doyarki
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Pawon Indo Bule
-

skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Crockpot WHITE CHICKEN TACO CHILI
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Margie Rugush
-

Hema Karia Tarwani
-

Grilled lemon and herb chicken
Bibi's Kitchen
-

pooja
-

Nikita Singh
-

Panla egg sauce and boiled yam
Betty (everything Soups)
-

Jollof Indomie with dry Fish and plantain
UGWU Mabel Chinedu (DD CATERING)
-

Chiommy -

Polly Basu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6248741






Comments