Steps
- 1
Farko na wanke tukunya na xuba ruwa na Dora akan wuta sai na Dan saka mai kadan na gayara shinkafa ta na tsince na wanketa na tabbatar komi ya fita sai na xuba ta a wann ruwan na kan wuta nabarta Dan ta dahu
- 2
After na saka muciya na duba shinkafa ta dahu sai na dan kara ruwan dumi kadan saboda naji dadin tukawa Sai nadan rufe bayan 5 mint na dawo na tuke tuwona tsaf namasa malmala my tuwo is complt
- 3
Miyar kuka na Dora tukunya ta a wuta naxuba markade da mai a wuta da naman da xanyi amfani dashi nasoya su sai na saida ruwa da ruwan nama bayan ya tafasa nasaka kayan dandano na nabarshi ya bararraka bayan jima wa nazo nakada kuka ta na rufe don ta dahu bayan 10mint abinci nah ya kamala
Similar Recipes
More Recipes
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

Nutan Shah
-

Sara Ramy
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Masala Sweetcorns / Masala Corns
Sampada Shrungarpure
-

Carla Bolaños
-

🌯🌯🧀🫑🫑High Protein Kathi Roll / Frankie🫑🫑🧀🌯🌯
Bina Samir Telivala
-

Shital Jataniya
-

Hiroko Liston
-

Pawon Indo Bule
-

skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Crockpot WHITE CHICKEN TACO CHILI
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Native igbo Food(abacha) with ugba and smoked fish
Esther's Menu ABM79
-

aisha aliyu tahir -

Jallop rice with cus cus din dankali contest
rukayya habib
-

Oge Nelly (Abj Mom)
-

Jellof pasta with egg and chicken
Ogechi Ochi
-

myartistry
-

Angela Mertoyono
-

Angela Mertoyono
-

Angela Mertoyono
-

Christina






Comments