Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2

Steps
- 1
Da farko zaki zuba condensed milk dinki da butter a babban bowl kita juyawa har sai yayi fluffy, idan kuma kina mixer shikenan saiki yi amfani dashi.
- 2
Saiki kisa rariya ki tankade dry ingredients dinki ki ajiye aside.
- 3
Daga nan saiki dakko butter dinki, kina zuba flour kina juyawa a hankali-hankali sat flour din ta shige gaba 1.
- 4
Saiki zuba vinegar ki cigaba da juyawa, sai kuma ki zuba vanilla extract dinki shima, ki juya sosai.
- 5
Saiki dakko warm milk dinki ki zuba amma da kadan-kadan zaki zuba kina juyawa har ta kare.
- 6
Zaki ga batter dinki yayi very smooth saiki ajiye aside for 10mins.
- 7
Nan kuma saiki preheating din oven dinki,ki shafa butter ko mai ajikin abinda zaki yi gashin cake dinki.
- 8
Saiki zuba batter dinki a abin gashin da zaki yi amfani dashi kisa a oven at low heat ki baking.
- 9
Idan yayi minti 25-35 a oven saiki sa tooth pick ki tsira ajikin cake din idan yafito clean to cake dinki yayi.
- 10
Idan kuma kika ga cake dinki ya makale ajikin tooth pick din saiki barshi zuwa 10mins ya kara gasuwa.
- 11
Idan yayi saiki ciroshi daga oven ki barshi ya dansha iska,sannan ki cire shi shikenan.
- 12
Super moist eggless chocolate cake is ready.
- 13
Enjoyed🍰🍰
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Amazing Slow-Cooker Loaded Potato Soup
Boca de Fogo
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Thai Curry Carrot Coconut Soup
@chefcraig
-

Homemade Lady Fingers (for Tiramisu)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Vinnss Chuah
-

Aaliya Shaikh -

hafsat tahir salga
-

Aaliya Shaikh -

Ummukulsum Mustapha Ahmad
-

Husseina Nazir
-

Husseina Nazir
-

Hajara
-

jyc











Comments