Orange cake
#kanostate I love this cake
Steps
- 1
Da farko zaki tankade dry ingredients dinki gaba 1a babban bowl ki juya sosai ki ajiye aside.
- 2
Saiki zuba sugar da butter awani bowl din kita juyawa har su zama creamy.
- 3
Saiki fasa kwai akan butter dinki ki cigaba da juyaba har su hade sosai.
- 4
Daga nan saiki dakko orange zest dinki wato gurjajjen bayan lemon zaki, ki zuba ki juya.
- 5
Saiki fara zuba flour dinki acikin butter din kina juyawa har flour taki ta kare saiki zuba lemon juice da kuma orange juice dinki ki juya sosai.
- 6
Saiki preheating din oven dinki for some mins,
- 7
Kafin ta gama zafin saiki shafa butter ajikin abin gashin ki amma ni da silver nayi amfani.
- 8
Saiki barbada sugar akan butter din ki gauraya ko ina.
- 9
Saiki jera lemon ki acikin abin gashin sannan ki zuba cake batter dinki akai.
- 10
Gashi yadda yayi,saiki sa a oven ki baking for 40-50mins at low heat.
- 11
Idan yayi mintunan saiki sa tooth picks ki tsira ki gani idan ya fito clean to cake dinki yayi idan kuma ya makale ajikin tooth picks kinsan kema baiyi ba.
- 12
Saiki barshi yadan kara yi saiki ciroshi daga oven yasha iska.
- 13
Idan yasha iska zai saki jikin abin gashin ki kina sa plate kika juyashi zai fiya clean.
- 14
Orange Cake is ready.
- 15
Ready to enjoyed🍸🍷🍸
Similar Recipes
More Recipes
-

Tabrizi Nan-e Roghani (Traditional Persian Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Meatballs in Creamy Sauce with Porcini Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Fruit salad with watermelon, melon, and strawberries
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Persian Tomato Rice (Kateh Gojeh)
Fateme Persian Kitchen
-

culinarycubit
-

Shilpa Shah
-

Malaya Gladden
-

Maggie Conlon
-
![Nsima [or Nshima, Sadza, Ugali] A picture of Nsima [or Nshima, Sadza, Ugali].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/247b221ca195d022/240x240f0.5_0.500105_1.0q80/nsima-or-nshima-sadza-ugali-recipe-main-photo.jpg)
Nsima [or Nshima, Sadza, Ugali]
Bianca Mwale
-

Marie Parkinson
-

Triple Blazing Hot Loaded Nachos
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

ketoluna -

Fall off the bone Herb and red wine Beef Shanks
Sarahlee Bankoff
-

Cranberry chocolate chip oatmeal cookies
poconolady
-

Husseina Nazir
-

yagana zanna -

Lydiah Onyando
-

Mrs Jarmeel
-

Zee's Kitchen
-

Asa kenzy Abjmoms 33
-

Exceptional catfish pepper soup
Asa kenzy Abjmoms 33
-

Mato's Favorite Dishes
-

Kumkum Chatterjee
-

Joan




Comments (4)