Egg souce

Shamsiyya Shuaibu Adam @cook_14205092
Cooking Instructions
- 1
Ki greting attaruhu da albasa, saiki yayanka tumatur, da albasa.
- 2
Saiki dora mai a wuta sai ki soya saiki zuba kayan meya aciki sai ki zuba tumatur da albasa kisoya.
- 3
Bayan ya soyu saiki zuba saidin dinki aciki saiki dan juya kamar na minti daya zuwa biyu saiki rufe zuwa minti daya ko biyu.
- 4
Sai ki bude ki fasa egg aciki ki juya sosai sai ki barshi zuwa kamar minti 2 biyu sai ki sauke zaki iya ci da doya haka ko shinkafa ko duk abinda kikeso.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Homemade stuffed Egg Rolls Homemade stuffed Egg Rolls
Eventually you will get tired of paying alot of money for store bought egg rolls CHEFBLACK71##Aka#BasementChef -
-
Sweet potatoes with egg souce Sweet potatoes with egg souce
My family enjoyed it alot#myfavouritesallahmealsokoto Deezees Cakes&more -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6310484
Comments (2)