Tuwon shinkafa miyar turgunuwa
Steps
- 1
Ki jika shinkafan tuwo tun safe da yamma ki zuba ruwa a tukunya iya yadda ze miki tuwo ki wanke shinkafa ki zuba ki rufe amma ba ruf ba
- 2
Idan ruwan ya kusa shanyewa sai ki rage wutan ki tuka tuwon ki ta ko ina ya tuku ki rufe ki bashi good 10minutes sai ki sauke ki sake tukawa ki kwashe a leda
- 3
Ki zuba ruwan tafashen naman ki a tukunya da daddawan idan ya tafasa sai ki dauko turgunuwan ki da kika tsinke ki ka wanke kikai blending ki juye aciki ki gauraya ki bashi 8 to 10minutes yayi
- 4
Sai ki sa tuwo ki zuba miya kisaka pp soup din pomo
Similar Recipes
More Recipes
-

wingmaster835
-

Coconut,lime and Basil Bavarois Pie
Rianne Van Setten
-

Date Biscuits - A Healthy Festive Treat
Hetal Poonjani
-

Shital Jataniya
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

pinal Patel
-

Rachana Sagala
-

Sanuber Ashrafi
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Abjm Julozkey (31)
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

PANKAJ MEHTA
-

Abjm Julozkey (31)
-

shweta rani
-

Tomato Avocado salad #Author Marathon#
liz Ngugi.
-

Baked Mango Doughnuts with Mango Glaze
Rekha Unni
-

Abjm Julozkey (31)
-

Husseina Nazir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6326173






Comments