Moimoi with eggs
Steps
- 1
Ki surfa wake ki gyara ki tsince hanci tas ki ajiye a gefe
- 2
Ki gyara albasa tattasai da attaruhu ki wanke ki zuba
- 3
Ki gyara kifin ki zuba ki bayar akai markade kar acika miki ruwa
- 4
Ana kawowa ki zuba kayan dandano ki gauraya ki zuba ruwan dumi sannan manja ki gauraya sosai
- 5
Sai ki bude leda ki zuba kullin alalen sannan kisa dafaffen kwai aciki ki kulle bakin ki jefa a ruwan zafi dake kan wuta
- 6
Haka zakiyi tayi har ki gama sai ki rufe tukunyan da zarar kin fara jiyo kamshi to alalen ki yayi
- 7
Shikenan sai ki bude kisa a plates ki yanka tsakiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Lubna’s Kitchen
-

Pragati Hakim
-

Chana And Masoor Dal Pakoda (For Tea-Time And Evening Cravings)
Navnita Jaiswal
-

Aishwarya Kitchen A
-

pinal Patel
-

Heenaba jadeja
-

Thecha filled Aloo Pakora Chaat
Madhumita Bishnu
-

Sparkling Pomegranate Fizz Anaar Soda
Rumana Irfan
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Low carb vegetable, sausages,avocado and fish
Abjm Julozkey (31)
-

Monty Gera
-

Sadhana Mohindra
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Abjm Julozkey (31)
-

PANKAJ MEHTA
-

Abjm Julozkey (31)
-

Tuwon shinkafa miyar turgunuwa
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

shweta rani
-

Tomato Avocado salad #Author Marathon#
liz Ngugi.







Comments