Fanta cake
Steps
- 1
Ki zuba sugar a bowl ki zuba butter kiyi ta mixing har sai sugar ya narke sannan ki fasa egge din ki zuba kiyita juyawa har sai yayi kamar kumfa kumfa
- 2
Sai ki tankada flour dinki da kadan da kadan kina gaurayawa har flour din ta kare baking powder ma ki tankade sai ki gauraya tako ina
- 3
Sai ki zuba flavor dinki sannan fanta ki juya a hankali shikenan sai gashi
- 4
Ki saka pp cups acikin gwangwanin gashi sai ki zuba batter din sai ki jera a oven dama kin fara kunnawa ya fara zafi idan yayi kisa toothpick idan ya fito smooth to cake dinki ya gasu
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

Sangita Vyas
-

Muniswari.G
-

Tricolour Tandoori Paneer Tikka
Amrita Chakroborty
-

pinal Patel
-

Rekha Bapodra
-

Arezu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

shweta rani
-

Tomato Avocado salad #Author Marathon#
liz Ngugi.
-

Baked Mango Doughnuts with Mango Glaze
Rekha Unni
-

Abjm Julozkey (31)
-

Husseina Nazir
-

Husseina Nazir
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Vanilla cake #Author marathon#
liz Ngugi.
-

Lemon Coriander corn soup & garlic chana
Anjumara Rathod
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine




Comments