Share

Ingredients

  1. Ruwa
  2. Sugar
  3. Lemun tsami
  4. Blue food colour

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu ruwa 2 cup ki zuba a tukunya, kisa sugar half cup, kibari ya tafasa sugar ya narke saiki juye

  2. 2

    Bayan kin juye saiki bari ya huce. Ki matse lemun tsami akai saiki diga blue colour kadan ki juya

  3. 3

    Kiyi garnishing da slice of lime

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Similar Recipes