Taliyar Hausa na mangyada

#kadunastate,Ina son taliyar hausa,domin tana da dadi da sanya santi
Taliyar Hausa na mangyada
#kadunastate,Ina son taliyar hausa,domin tana da dadi da sanya santi
Steps
- 1
Da farko za'a tankade fulawa,a kwaba da ruwa(kwabin kada yayi karfi,kada yayi ruwa)
- 2
Sai a sami injin taliya,a rika gutsira,ana barbada fulawa,a fara sanyawa awaje fadi(makes it flat first)
sannan a sanya awajen yin taliyar a murza.
- 3
Zaki ga yana fitar da shape na taliya.
Sai a samu igiya mai kyau a kulle,kina murzawa kina shanyawa,har ki gama,sannan a barshi ya bushe.
- 4
Step2.
Za'a jajjaga kayan miya,a soya da mai sama-sama,sannan a zuba ruwa,da maggi and seasoning abarsu su nuna. - 5
Idan suka nuna sai a zuba wannan taliyar.
Abarshi ya nuna,sai ci.Note! ba'a cikawa taliyar Hausa ruwa wajen dafawa,zata cabe a kula.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

🌶️ Chatpata Chicken Kaleji Masala
Khanfaiziya5 -

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

One-Pan Garlic Herb Chicken, Broccoli & Potatoes
Tiffany Lopez -

Durreshahwar Khan
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Salwise's Kitchen
-

Parul Bajaj
-

Salwise's Kitchen
-

Nonkonzo Makhoba
-

Rupali Kolvekar
-

Huwailat sabo -

Chisdelight
-

Anuradha
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Hassanat Abdul





Comments