Steps
- 1
Zaki tan kadi fulawa ki zuba a bowl tare da kuka
- 2
Sai ki jika kanwa da ruwan kanwa
- 3
Ki dauko fulawar da kuka ki zuba ajino,salt kisa ruwan kanwa ki kwaba
- 4
Sai ki daura Ruwa awuta after yayi boiling sai ki dinga sakawa
- 5
In kingama sakawa sai ki NASA kamar minti 5zai dahu
- 6
Sai ki zuwa Ruwa da yawwa a ruba ki kwashi Dan wanki daga wuta kina zubawa aruwan
- 7
Sai ki soya oil da albasa ki wanki tomatoes, cucumber, onion, boiling egg,ki yanka ki dauko plate ki zuba Dan wanki kisa oil,pepper da hadin salad akai
- 8
Ki matsa lemon akai wayyo dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Plastic Pepe Chutney (Raw Papaya Chutney)
Jibita Khanna
-

Rachana Sagala
-

Radhika Shaparia
-

Parwal (Pointed Gourd) Peel Pakora / Fritters
Bethica Das
-

Maharashtrian Style Baingan Fry / Brinjal Fry
Daxa Parmar
-

Bethica Das
-

Vedangi Kokate
-

Garima Mayur Mangwani -

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Jane Fash
-

samiraAhmad
-

maryam matori -

Husseina Nazir
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Husseina Nazir
-

maryam matori -

samiraAhmad
-

andycross1982
-

Husseina Nazir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6359116












Comments