Steps
- 1
Zaki tankadi fuwala sai ki zuba aroba
- 2
Ki jajjaga taruhu,onion,garlic
- 3
Sai dauko fulawar ki zuba kayak da kika jajjaga a ciki kisa maggi kisa Ruwa ki kwaba
- 4
Kar kwabin yayi kauri sosai
- 5
Sai ki dauko pan naki kisa palm oil aciki kamar tea spoon aciki in yayi zafi sai ki dinga zuba gullin kina soyawa
- 6
Idan daya gefann yayi sai ki juya dayan
- 7
(FOR YAJIN WAINA) zaki samo barkono bushashi,maggi,dry Ginger,garlic sai ki daka
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Husseina Nazir
-

maryam matori -

samiraAhmad
-

andycross1982
-

Husseina Nazir
-

samiraAhmad
-

White jollof rice with potato sous
hafsat tahir salga
-

Husseina Nazir
-

Hannah oke
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6359260










Comments