Soyayyar kaza
#Kadunastate,wannan kalar suyar akwai dadi da gardi.
Steps
- 1
Zaki samu kazar turawarki katuwa,wacce aka gyarata aka fidda duk wani datti.Sai a yayyanka.
- 2
Sai ki zuba cikin tukunya gami da ruwa dan daidai,bayan an wanke da lemon tsami(saboda kawar da karni)..Sai ayayyanka albasa,azuba hadi da maggi and sipces da gishiri kada.Sannan arufe a bari ta tafasa,amma ba luguf ba.
- 3
Idan ta nuna,sai a sauke,a bari ta huce..
Sannan a sanya mangyada a wuta yayi zafi..a soya,jar suya kada a cika wuta ta k'one.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Loaded Chicken and Potatoes#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Easy Strawberry Cheesecake Trifle
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Derek Reese
-

Yellow/Turmeric Rice in Rice Cooker
Pawon Indo Bule
-

CookWithDorah - AbujaMom❤
-

Harshitha Gurukumar
-

Tomato Chutney #Festivedishcontest #Mombasa
Waweru Karungari
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Sabina Tabassum
-

Sabina Tabassum
-

Brinjal fritters / Baigun bhaja
Sabina Tabassum
-

Jayakrite Kande
-

DOUGHNUTS #festivecontest#Mombasa
Begum Pareen
-

Salwise's Kitchen




Comments