Chicken shawarma
Steps
- 1
Zaki kwaba flour da yeast da salt ki rufe ki aje waje me dumi inya tashi kiyi rolling kifitar da circle shape ki dora pan a wuta inyayi zafi ki gasa bayan ya gasu zaki sami leda ki zuba a ciki ki kulle zaiyi laushi sosai kafin ki gama hada fllng din
- 2
Ki yanka kazar kanana seki dora pan kisa albasa da mai inya fara soyiwa kizuba naman kisa duka spices naki da seasoning kita juyawa inyayi ki sauke
- 3
Seki yanka carrot da cabbage da albasa da tomatoes ki samu bowl ki zuba mayonaise da ketchop ki juya
- 4
Seki dauko bread din kiringa shaoa hadin mayonaise din ki zuba su cabbage ki saka naman seki nade
Similar Recipes
More Recipes
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Sirine Chmaysem
-

Hetal Poonjani
-

ZMA
-

Durreshahwar Khan
-

Bethica Das
-

Heena Jani
-

Green Moong / Whole Moong Dal Tadka
Bethica Das
-

White Chicken Chili (only 5 ingredients)
doctorwho30
-

Pawon Indo Bule
-

sylvia.beal
-

Instant Pot de lengua, Beef Tongue
Dee Mack -

Nicolas Montoya
-

Dr Swati Rai
-

Jollof Rice served with salad and pepper meat #contest
Tastes By Tatas.
-

Jyoti Harisinghani
-

SUMAN WADHWA
-

Tastes By Tatas.
-

Pawon Indo Bule
-

Tastes By Tatas.
-

Sabrina Yasmin
-

Deepti Kulshrestha
-

Herleemah Tijjani Salis






Comments (3)