Steps
- 1
Da farko Bakya buqatar kayan miya da yawa a wannan miyar saboda amfanin ganyen akeso yaji sosai a miyar ki
Zakiy blending Tattasai tumatur Taruhu Albasa sama-sama kar yay laushi Sosai, saiki juye ki tafasa shi ki soya
Kina buqatar ganyen alayyahu da yawa sai kiga gyara ganyen ki, ki wanke sosai saiki tsane shi sannan Ki yanka qanana
Idan ganda Zakiy using already kin tafasa ta da gishiri tayi laushi, idan nama ne shima zaki tafasa Ki soya ruwan tafasar kuma ki aje shi gefe
- 2
Zaki zuba ganyen ki a kwano saiki zuba masa ruwan zafi ki rufe #amfanin wannan ganyen ki zai yi green/kore sosai ko da kinsa a miyar bazayyi duhu ba
Sannan zaki koma kan kayan miyar ki da kika soya Ki juye ruwan tafashen naman amma ya zama ruwan kadan ne saboda baa buqatar da yawa
- 3
Ki saiki qara dandanon da kike so Ki kawo curry Ki zuba #saka curry a qarshe girki yafi bada qamshin sa sosai, sannan saiki kawo ganda/naman ko kifin ki ki juye ki bar miyar ta tafasa xuwa 5mnts
sannan saiki tsame ganyen ki ki juye, ki juya miyar ki rufe, amma karki bar ganyen ya dahu sosai saiki sauqe.
Ayyush's kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Poonam ranga
-

Ugali kienyeji #festive contest @kakamega
Chess Kitinda
-

Sakti chakraborty
-

Maryam Ahmad
-

donnafbarrow -

Ummusumy
-

Feerdaucee
-

Mihika mukherjee
-

Ummusumy














Comments