Steps
- 1
Zaki xuba yeast d suger a bowl kisa ruwan dumi ki juya ki barshi kmar 5 minutes
- 2
Zaki sa ayaba a bowl ki dama ta sosai
- 3
- 4
Zaki xuba salt kadan a cikin flour sai xuba flour Akan ayaba
- 5
Sai ki xuba mixture naki na yeast d suger a ciki
- 6
Sai ki kwaba sosai
- 7
Gashi y kwabo sai ki rufe for 1 hour
- 8
Gashi y tashi
- 9
Sai ki daura mai a wuta idan yayi zafi sai ki ringa diba kina sawa cikin man ki rage wuta
- 10
Idan y soyu sai ki juya dayan side din
- 11
Sai ki tsame
- 12
Kisa colander
- 13
Shikkenan
- 14
@ful@rny"ss kitchen...
Similar Recipes
More Recipes
-

Uzma Syed
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Corn and Onion Pattie Fried Fritters
Mad Cook
-

Sarvat Hanif
-

DJ Marcum
-

keosha hooks
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Shruti Raman( legendet100)
-

Pritam Mehta Kothari
-

Koya Matsuno
-

Gopikrishna Mitra
-

Navin Sinha
-

DEEPA GANDHI
-

Helen Ochigbo
-

Priyanka Byadwal
-

Shalu Babbar -

nimisha jagad
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6401098





















Comments