Steps
- 1
Da farko na hada yeast da sugar da ruwan dumin na dama na ajje aside
- 2
Na dauko bowl na hada duka ingredients dina,sai na dauko ruwan yeast dina na kwaba dough din dashi
- 3
Saina kai rana ya tashi,saina dauko baking tray na shafa masa butter
- 4
Sai na yanka dough dina na jera su a kan tray saina fasa kwai na kada na shafa,nasa kantu,sai nasa a oven
- 5
Bayan ya gasu saina yanka shi
- 6
Saina hada filling dina kamar haka,nasaka mince meat da maggi da kayan kamshi,komai na hada nasa amma banda ketchup da cheese
- 7
Sai nake iban filling din ina yin circle shape nake soyawa a cikin mai,mai din kadan nasaka a frying pan
- 8
Saina tsane shi daya soyu
- 9
Sai na kawo bread dina nasaka ketchup,nasa cheese,nama,saina kara cheese,sai salad da cocumber saina rufe
- 10
Saina jera su a plate daya
- 11
Na dauko bowl na hada duka ingredients dina,sai na dauko ruwan yeast dina na kwaba dough din dashi
- 12
Sai na yanka dough dina na jera su a kan tray saina fasa kwai na kada na shafa,nasa kantu,sai nasa a oven
- 13
Bayan ya gasu saina yanka shi
- 14
Saina hada filling dina kamar haka,nasaka mince meat da maggi da kayan kamshi,komai na hada nasa amma banda ketchup da cheese
- 15
Saina tsane shi daya soyu
- 16
Sai na kawo bread dina nasaka ketchup,nasa cheese,nama,saina kara cheese,sai salad da cocumber saina rufe
- 17
Saina jera su a plate daya
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Katylou93
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Sarahsfoodblast
-

Japanese Pan Cake with Anko (Dorayaki)
Mogco Tokyo
-

Meenah's Cuisine -

Kajal Mehta
-

Esther weru -

Anita aggrawal
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Lalit Kumar
-

Amisha Chheda
-

Bhavna Rathod
-

Amisha Chheda

Comments