Miyar busasshiyar kubewa
Steps
- 1
Ki zuba manja a tukunya sannan ki bar shi ya yi zafi. Sai ki zuba jajjagaggen tarugu da albasa da daddawa
- 2
Ki zuba ruwa wanda zai dafa miki nama da daddawa.
- 3
Ki wanke nama ki zuba.
- 4
Ki zuba maggi da gishiri ki rufe.
- 5
Ki barshi ya dahu sosai.
- 6
Sai ki tankade kubewarki ki zuba kina kadawa gudun kar yai kurnu.
- 7
Ki saka kanwa ungurnu.
- 8
Ki barta bude for some minutes.
- 9
Serve with any type of tuwo you like.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Nahida Nad
-

Kuldeep Kaur
-

Jahun's Delicacies
-

Valarie Muthoni
-

Shish
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6440490










Comments