Steps
- 1
Zaki wanke waken soyan ki akai markade
- 2
In andawo daga markade sai kisa manja kadan acikin kullin sai ki kawo abin tata ki tace
- 3
Sai kisamu tukunya ki zuba kullin ki daura a wuta
- 4
Inya dauko tafasa sai ki ringa diban ruwan tsarinki kina zubawa acikin tukunyan
- 5
Zakiga yana dunkulewa guri guda har ya hade kanshi
- 6
Sai kisamo dankwali kijuye shi a dankwali ki matse har ruwan ya fita
- 7
Sai ki ajiye ya huce kisamu kwano kijika ajino da maggi da ruwa kadan
- 8
Sai ki yanka awaranki kirinka sawa cikin ruwan maggi
- 9
Sai ki fasa kwanki a kwano ki daura mangyada a wuta in yayi zafi sai ki rinka sa awaran acikin kwanki kina sawa a mangyada a wuta
- 10
In kin gama soyawa sai kisamu yajinki mai dadi kici
Similar Recipes
More Recipes
-

Mango Jam/ Natural Raw Mango Jam for This Summer ☀️
Navnita Jaiswal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Sophiee
-

Mogco Tokyo
-

Cori Gladden
-

Chef Bryce
-

My Grilling Spot
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Spiced potato wedges#Festive dish contest Nairobi West
Hellen Lynah Atitwa
-

Joe Cardenas
-

dady's doll
-

Mousona Kanrar
-

Princy Mehta -

Riya Batra -

vibha ashara
-

Anamika Parul Rajpal -

Mk classy Delish






Comments