Steps
- 1
Na samu bowl na zuba flour,salt,sugar,egg,yeast,butter,warm water na kwaba nakai rana
- 2
Daya tashi saina murza dough dina nayi circle shape dashi saina zuba filling dina a cup nasa a tsakiyan dough dina da nayi circle shape dashi saina bar cup din ban cire ba,sai nasa wani filling din a bayan cup dina na matsa kadan nabar gap btween the cup
- 3
Sai na kawo dayan dough dina shima nayi circle shape dashi yarda zai rufe min dayan danasa filling din saina cire cup din saina rufe na dura cup din a sama dai_dai inda filling din tsakiya yake sai nasa fork na danne bakin douhg din
- 4
Saina yanda inda nasa filling dina na gefe,still cup dina yana kai sai dana gama yankawa sai nake dagowa ta gefe,saina cire cup din na fasa 1egg na kada na shafa a sama daga gurin circle inda nasa cup nasa sesame da black seeds saina gasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Soupy Veg Maggie Noodles 🍝 (Ingredients Se Bowl Tak)
Alka Bhandari
-

Darshana Patel
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Meenah's Cuisine -

Couscous with boil egg sauce and moimoi
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Chef Fasma
-

Golden yam with meat sauce and black tea
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Chef Fasma
-

Anuradha
-

Meenah's Cuisine -

Chef Fasma
-

Meenah's Cuisine






Comments