Steps
- 1
Ki zuba cous Cous a roba sai ki zuba Ruwan dumi a ciki ki kwaba shi sai ki Rufe Don yayi laushi after 20min sai ki zuba dakakken attarugunki da Tattase aciki sai ki zuba curry Maggi da zogale ki kwabasu duka
- 2
Daganan sai ki soya gyada ki busa shi sai ki Daga shi basai yayi laushi ba sama sama, sai ki zubashi acikin hadin Dambun ki juya shi a hankali
- 3
Bayan haka ki yayyafa mishi ruwa a sama sai ki zuba a colender kisa ruwa a tukunyar da zaki dafa sai ki daura colender a tukunya sai ki sake yayyafa ruwa kadan ki rufeshi da leda sai ki sake rufewa da murfin tukunyar
- 4
Inya kusa gamawa sai ki zuba yankakken albasa a samanshi, yayi 2min ki sauke ki zuba oil kadan shikenan dambu yayi sai ciiii... 😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Daxa Parmar
-

Ummuzees Kitchen
-

Alka Gupta -

ummu khalid -

Vimmi Bhatia
-

Brij Gopal Singh
-

Boiled potatoes with veggie sausage egg sauce
Mimosasplace -

Lau Besara(Bottle Gourd with mustard-poppy seeds paste)
Pratima Mohanty
-

dady's doll
-

Simran Batra





Comments