Steps
- 1
Da farko zaki samu roba ki tankade fulawarki
- 2
Sai ki zuba yeast da gishiri da sugar sai ki zuba ruwa ki kwa6a da dan tauri koma ba tauri sosai ba sai ki aje a wuri mai dumi na wani lokaci
- 3
Sai ki duba kiga in ya kumburu to yatashi sai ki fasa kwai guda sai ki kara bugawa
- 4
Saiki aza pan ga wuta ki zuba mai idan man yayi zafi sai ki dinga diba kina zubawa idan dayan gefen ya soyu sai ki juya dayan gefen inda yayi ja saiki kwanshe kisaka a matsami idan man ya tsane sai ci
- 5
Ni dai ina cin fanke da kunu
- 6
Ni dai ina cin fanke da kunu
Similar Recipes
More Recipes
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

jenscookingdiary
-

carrie
-

Keto/GF Cranberry Cake with Lemon Cream Cheese Frosting
Bayou Creek Farmstead -

poconolady
-

Claire Darrah
-

Saima Neshat -

Reema sardana
-

Sana Tungekar
-

Roopali Agarwal
-

Mihika mukherjee
-

Hemali Bosmia
-

Sankalan Dey
-

Amierah S-Man
-

Saira Begum -

Reema sardana






Comments