Sakwara da miyar agushi
Steps
- 1
Dafarko zaki fere doya ki dorata a wuta, idan ta dahu ki daka ta luqui kada kibar guda-guda idan ta daku saiki mulmuleta kisa a warmer.
- 2
Saiki Dora nama a wuta ki sulala,sannan ki jajjaga Mayan miya, ki kuma yanka alayyahu kisa masa albasa,
- 3
Idan naman ya dahu ki sauke ki soya da man kuli saiki rage man ki zuba manja, sannan ki zuba jajjagen Mayan miyarki ki soya, idan sun soyu saiki zuba ruwan naman nan da kika tafasa, sannan ki zuba crayfish, ki zuba maggi da gishiri da curry.
- 4
Idan ya tafasa ki zuba agusi ki rufe kada ki juyashi harsai ya tafasa saiki bude ki juya ki zuba alayyahu ki rufe minti 5 saiki sauke. Shikenan miyarki ta kammala aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

lydia Omo(Abujamom)
-

Nafisah Hadi Amin
-

Homemade plum jam #christmassrevival
Mitey Gloria
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Ummu Sulaymah
-

Judith Okpe Abj Moms.78
-

Chef B
-

Chips,plantain and Indomie(Breakfast idea)
Nafisah Hadi Amin
-

firdausy hassan -

Halymatu








Comments