Chips and veggie scramble egg with mango smoothie

Nafisah Hadi Amin @Nafsy1704
Chips and veggie scramble egg with mango smoothie
Steps
- 1
Ki fere Irish ki yanka sirara dogi,ki tsame kisa salt kiss a mai me zafi ki soya
- 2
Ki wanke veggies ki yanka,kisa a pan da mai kadan da tarugu da albasa ki dinga juyawa,in sunyi laushi ki fasa kwai ki juye akai kicigaba da juyawa had sai yayi sai kisa maggi da curry da onga to taste
- 3
Ki wanke mango ki yayyanka kisa a blender (wasu suna fere bayan) kisa sugar kisa ruwa ki markada till smooth. In kinaso kisa a fridge, in kuma kinaso ki markada da ruwan sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

Bianca Mwale
-

pinal Patel
-

Nargis shaikh Shaukat
-

ZMA
-

Sudha Agrawal
-

Fresh Black Eyed Peas (Cowpea) Curry
Muniswari.G
-

Darshana Patel
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Nuratu M.A -

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Nirali Desai
-

Nafisah Hadi Amin
-

Chocolate brownies with choco chips
Mukti Sahay
-

Sukanya Chakraborty
-

Sabina Tabassum
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

shrishikha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6641091





Comments