Tofu scrambled

#awaracontest.Duk lokacin da bani da kwai idan da akwai leftover awara a fridge na kan sarrafashi ta hanyar mayarda shi scrambled .
Tofu scrambled
#awaracontest.Duk lokacin da bani da kwai idan da akwai leftover awara a fridge na kan sarrafashi ta hanyar mayarda shi scrambled .
Steps
- 1
Zaki yi chopping,bell peppers, scotch bonnet, onion,spring onion,tomatoes
- 2
Zaki matse ruwan awaran kisa shi a kitchen towel kina squeezing a hankali ki matse ruwan
- 3
Sai dagargazashi
- 4
Kisa 2 tbs of oil idan yayi zafi kisa awaran,da 1/2 tsb na curry da gishiri ki motsa kisa 3 tsb na ruwa ki motsa ki barshi ya shanye ruwan
- 5
Idan yayi ki sauke
- 6
Kisa 5 tsb na mai idan yayi kisa minced garlic, da chopped peppers,onions da tomatoes
- 7
Kisa maggi,da 1/2 of curry,black pepper and 1/2 tsp of ground ginger ki soya for 2 minutes
- 8
Sai ki juye awaranki a ciki ki na motsa har ya hade jikinsa idan yayi ki sauke kamar 5minutes haka
- 9
Sai ayi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Fresh Black Eyed Peas (Cowpea) Curry
Muniswari.G
-

Darshana Patel
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Chocolate Pomegranate Dream Cake
Tanushree Jha
-

Rekha Unni
-

Strawberry and vanilla icecream
Mamanjay
-

Mapishi Ya Zanzibar
-

Mamanjay
-

fauxer
-

Munvi
-

Caroline Cash
-

Mukti Sahay
-

Breakfast idea😁 Sandwich bread
Princess Amrah













Comments