My home made yoghurt # kanostate

Rukayyat Abdullahi Abubakar @cook_14461465
My home made yoghurt # kanostate
Steps
- 1
Ki dama madarar ruwa tayi kauri kamar zaki dama koko, sai ki daura ruwan zafi ya tafasa, inya tafasa sai ki zuba akan damammiyar madararki,
- 2
Inya huce ki yade abin sama daya rufeshi zaki ganshi kamar inkin dama koko kin ajiye haka zakiga abin a sama, sai ki kawo kindirmonki ki zuba ki ajiye zuwa awa ashirin da biyar haka.
- 3
Zakiga yayi kwauri ki zuba sugar flavour kisa yayi sanyi sai sha.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Rukayyat Abdullahi Abubakar
-

Srabani Banerjee
-

Mariya Salis ibrahim
-

Rosy Sethi
-

Aloka chakraborty
-

Sudesh Raheja -

Halymatu
-

Bhimanshu -

Sampurna das
-

Beans porridge, fried plantain and fish
Yemi Christiana Andy
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6657972










Comments