Miyan Zogale
Steps
- 1
Ki daura ruwa akan wuta daidai yanda kike da buqatan ruwan miyanki Sai ki rufe ya tafasa.
- 2
Daga ya tafasa Sai ki zuba gyadanki tareda kayan miyan ki. Kar kiyi Nisa da gun Dan bazai Jima ba zaiyi kauri Sai kiyita stirring.
- 3
Azuba Maggi da gishiri Sai a bari ya Kara tafasa Sai ki zuba zogalenki ki rage wuta saiki rufe.
- 4
Bayan minti 5 saiki qara gaurayawa harsai zogalenki ya nuna Sai a sauqe.
- 5
Za'a iya cin miyan tareda tuwan shinkafa, tuwon semo da sauransu
Similar Recipes
More Recipes
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Hema Wane
-

Kat
-

Chinese BBQ Ground Beef & Rice
jason williams
-

Kat
-

My Grilling Spot
-

Lucie Warigiah
-

The Hurzaish Kitchen
-

Meenah's Cuisine -

Anita aggrawal
-

Lucie Warigiah
-

Adaoha Kay
-

Sakshi Parwani -

Amaka Udekwe -

Tastey Food
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6669579










Comments