Steps
- 1
Ki gyara waken soya ki wankeshi sai ki kai markade in an dawo ki tace shi da tsummanki Na tata sai ki zuba Ruwan a tukunya kisa a wuta ki jira tafasan shi
- 2
Inya tafasa sai ki zuba Tsamiya ahankali kina juyashi har ya Fara haduwa
- 3
Sai ki barshi ya sake tafasa daganan ki sauke ki zuba a tsumman tata kitace shi ki daure tsumman da kyau sai ki ajiyeshi akan basket sai ki daura Abu me nauyi akanshi
- 4
Inya tsame sai ki budeshi ki yanka ki barbada Gishiri sai ki soyashi a Mai shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kshama's Kitchen
-

Street-Style Kenyan Chips Masala (Mild & Sticky)
Love At First Bite
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kulsoom Bukhari
-

Foram C. Virani
-

Heena Jani
-

Monika Jain
-

Heenaba jadeja
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Sa'adah Eelham Abduho
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Bongiwe Vuvu Ndlovu
-

Payal Saha
-

Zahal_treats
-

Zahal_treats
-

Lydiah Onyando
-

Pooja Batra
-

Monty Gera
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6705991








Comments