Shinkafa da wake da lamsir

#kanostate, shinkafa da wake akwai dadi musamman da tankwa.
Steps
- 1
Dafarko zaki tsince wake sannan ki dorasa a wuta kibarshi yaita dahuwa idan yayi laushi ki wanke shinkafa ki zuba idan tafara laushi ki tace ki wanke ki canja wani ruwan mai zafi daidai Wanda zai dafata, idan ruwan ya kafe ki sauke.
- 2
Sannan ki wanke attarugu da albasa ki jajjaga sannan kisa man ja da man kuli a tukunya idan sunyi zafi ki zuba jajjagenki kisa maggi fari da maggi dungule da gishiri ki soya idan man ya shige a jajjagen ta soyu ki kwashe.
- 3
Sannan ki yanka ganyen lamsir ki wanke ta tas sannan ki wanke tumatur da albasa ki yanka sannan ki zuba shinkafa da wake a filet saiki zuba tankwa sannan ki zuba lamsir da tumatur da albasa saici. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Hetal Poonjani
-

Mital Solanki
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Nargis shaikh Shaukat
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

TreasuredTastesAbjmum26
-

Julie Harrington
-

Meenat Kitchen
-

Gluten free Domino's Pizza cheesy bread
Ant Michael
-

Meenat Kitchen
-

Ladii Lindsie Cyph
-

Meenat Kitchen
-

Amierah S-Man
-

Ladii Lindsie Cyph
-

Three Cheese, Spinach and Ham Cannelloni
Rosanas Ideas










Comments