Kwai da kwai(Awara)
Steps
- 1
Daman kin riga kindafa awararki bayan annika kinsa alum,har ya game kin kwasheshi kin matse,ya kama jikinsa. Sai ki yanka awara iya girman da kikeso
- 2
Sai kisa maggi da gishiri,sai ki yayyafa ruwa aciki
- 3
Saannan kiaza oil akan wuta yayi zafi,sai kizuba awarar ki soya har ya soyu
- 4
Bayan ya soyu ki yanka cabbage kisa yaji sai ki motse
- 5
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Spiced Tea with Lemongrass and Black Pepper
Seema Sharma
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

⚡Welderwoman⚡
-

Teresa Tsang
-

Creamy Mushroom Spinach Kielbasa Soup
Christine's creations -

Jim Kennedy
-

Sue -

ChandaMijaG
-

ChandaMijaG
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Rupali Kolvekar
-

Praveen Kumar -

sophmac -

firdausy hassan -

firdausy hassan -

Zahal_treats
-

Neena Bansal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6716616









Comments