Tuwo miyar kuka

#kanostate, miyar kuka akwai dadi my favorite kenan a miyar kadi...
Steps
- 1
Dafarko zaki Dora ruwa a wuta Idan ya tafasa ki kada semo kiyita tukawa kina zubawa ahankali har yayi kauri saiki kara tafasasshen ruwa kadan ki sake tukawa ki rufeshi fomin ya dahu.
- 2
Saikizo kibdaka daddawa ki zuba mata citta da masoro ki daka idan ta daku ki kuma zuba mata wake ki dakashi ba luqui ba saiki zuba a tukunya ki Dora yayta dahuwa.
- 3
Idan waken yayi laushi ya dahu saiki zuba jajjagen attarugu da albasa said manja da man kuli da maggi da gishiri ki rude takara dahuwa.
- 4
Saiki duba tuwanki kisake tukawa ki kwashe. Sannan ki kada miyarki da kuka shikenan sai ASA man shanu da yajin daddawa aci dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Hetal Poonjani
-

Mital Solanki
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Nargis shaikh Shaukat
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

Boca de Fogo
-

Garlic Parmesean Scalloped Potatoes
Brandy T.
-

Chile’s Relleno’s and Ranchero Sauce
summerplace
-

Misty Bass
-

Microwave Peanut Butter cookie
icancervive10
-

Mimosasplace -

Zeesag Kitchen
-

Kathal ki sabji/jackfruit curry
Reet Kaur
-

Jollop rice and salad with eggs
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Fatima Sa'id -

Asak
-

allyfranco -

Meenat Kitchen
-

Husnerh Abubakar
-

Meenat Kitchen










Comments