Steps
- 1
Ki tankade flour da baking powder da gishiri ki ajiye gefe.
- 2
Ki samu tukunya ki saka kwanon baking Wanda ze shiga ciki Ki Kifa shi kiyashi rufe ki Kinna wuta medium ki barshi ya minti 15.
- 3
Ki fasa Kwai 2 ki Kada su da hand mixer ko electric mixer na minti 1.
- 4
Ki zuba sugar ki sake kadawa na minti daya
- 5
Ki zuba vanilla essence da mai Ki ta bugawa na minti 2 har sai yyi yauqi da laushi.
- 6
Ki raba flour dinki gida uku. Ki zuba na farko ki juya sosai. Ki zuba kaso na 2 ki zuba rabin madarar ruwan ki juya sannan ki zuba kashi na uku ki juya Sauran Madarar. Ki juya Ki tabbatar ba gudaji.
- 7
Ki saka cupcakes papers a cikin gwangwani cupcake. Ki zuba kwabin cake din a ciki. Rabi Rabi.
- 8
Ki bar wuta a medium names minti 10. Sanna ki rage zuwa can kasar na minti 15 ko zuwa Loakcin da ya gasu.
- 9
Aci lafia 💞
Similar Recipes
More Recipes
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

⚡Welderwoman⚡
-

Teresa Tsang
-

Creamy Mushroom Spinach Kielbasa Soup
Christine's creations -

Jim Kennedy
-

Sue -

Indomie Noodles and fried eggs
Lick Fingers (Abj Moms)
-

Aastha
-

Hemali Bosmia
-

jatin
-

Banana,mango n strawberry smoothie#mums contest
Catherine Njoki
-

Pooja M. Pandit
-

Reema Lalit Bajaj
-

Shweta gupta -

Catherine Njoki
-

sapeena's cuisine





Comments