Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Kayan miya
  3. Nama
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Spices
  7. Oil
  8. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xakiyi parboiling shinkafar ki d salt sai ki tace a colander ki dauraye ta sai ki mayar d ita a low heat ki barta ta karasa dahuwa

  2. 2

    For the stew zaki samu namanki ki daka shi ko kuma kisa a blender kiyi blending sai ki fasa egg a kai kisa maggi d spices dinki ki yanka albasa a kai sai ki juya sosai sai ki curashi in balls ki soya sai ki ajeye a gefe

  3. 3

    Sai kiyi grating kayan miyan ki kisa oil a pot sai ki xuba kayan miyan naki kisa maggi d su spices dinki sai ki xuba meatballs dinki a ciki ki yanka albasa ki juya sai ki barta a low heat in mai y fito ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments