Steps
- 1
A wanke masarar popcorn a shanyata a rana ta bushe.
- 2
A samo tukunya wacce ake ganin cikinta ta murfinta sai a zuba butter yayi zafi sai a zuba masarar a rufe tukunyar a rufe sosai yadda iska baxata shiga ba.
- 3
Bayan Mintina za'aji marsarar na popping sai a dan dauketa daga wuta a dan juyata yadda sauran xasuyi popping sai a maida da Sauri.
- 4
Bayan ya gama popping sai a sauke a kwashe.
- 5
A wata tukunyar a zuba sugar da dan ruwa kadan. Sai a diga food color a juya sugar y narke.kada a zuba ruwa da yawa sai a zuba popcorn din a juya ko ina ya samu.
- 6
Haka za'a maimata har adadin color din da akeso y kare sai a zuba Madara a cakuda y shiga jikinshi sai aci lafia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Corn and Onion Pattie Fried Fritters
Mad Cook
-

Sarvat Hanif
-

DJ Marcum
-

keosha hooks
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Meenat Kitchen
-

Maman muzzammil
-

Maman ayyush -

Pumpkin chapati #authormarathon
Shelmith Weru
-

Jollof noodles and fried omellete
Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Chef Uwani.
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Meenat Kitchen









Comments