Steps
- 1
Dafarko ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki kada semo ki tuka sannan ki rufe domin ya dahu na minti 15 sannan ki sake tukawa ki kwashe.
- 2
Ki wanke nama ki Dora ki zuba maggi da gishiri da spices, idan ya dahu ki zuba daddawa amma saikin dakata Shannan ki wanke attarugu da albasa ki jajjaga ki zuba aciki sannan ki zuba manja da Dan man kuli ki rufe idan ta dahu ki wanke kubewa ki goga ki zuba kisa maburgi ki burgeta kidan sa kanwa kadan saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Padmini Venkatesan
-

Pragati Hakim
-

Pragati Hakim
-

Francesco
-

Ameya Bhat
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Arafiya Ashraf
-

Ummu Ammar -

Meenat Kitchen
-

doug.chunyo
-

Maman muzzammil
-

Maman ayyush -

Pumpkin chapati #authormarathon
Shelmith Weru
-

Jollof noodles and fried omellete
Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

sapeena's cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6741839















Comments